Kamanni Na
Kawu Dan Sarki
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Kaman nina da naki yai guda,fada suji nima na jaddada,sanar aciki bana yin guda,a Zuciya kai dai na tanada,haha haha rai kin ka da dada,da kai kusa to zana Gyangyada Domin muga stabar mu tan kada,to karda Ka jamun abunfada ,kaima, ehhh da Kafafuna amma basu san hanyaba,kayi mun rana badan nayi ma sharriba,ajiyar gata Tara ba a saceba,kaji yarena tura bata ka Reba Rufa laifina,wannan bana budaba,kuji mai kina Ya fada bana tonaba,bari storona,zara bata kyale damiba Muyi baranai mai storo baya zaunaba, kuci tara indai har bakaso dauriba, Mix golden voice Ehh ina fama magiya dan Ke,kace saini babu yar tunke,staya wa nai na cake Danke,kamewa kai ya ijen marke,nace sai kai kiyimun take Da kaunar ka nake kwana,da hotanki a kirjina,da sunanka a harshena,da begenki a Bakina,na kure tunani da hasashena,na jima da rauni acikin raina Za na maka gata,gata na dada Nima,saimu mussu rata,rata su dade nanma Da karen bana an ka kama zomon bana,yanayin duma har yana kamar kankana,daga dandane na tabarka yau cancana,riri rita ki zanyi sai kace yar stana,da kauna zuci bata Yin zan zana,yada mai sonka yai kama da neman rina Ba azindanka naji har nayo dangana,ganuwa naz zamo gareki majingina,zana sameka Dukkan sanda na ayyana, Emm kaman nii Nau da naka sun zam daya Kawai nii Sai ai muna shinge daya Kaman ni Mun kayio kaman ni daya Kaman ni Dani da kai a shinge daya hah hah
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Written by: Kawu Sarki, Muhammad Yunus
Lyrics © DistroKid, Songtrust Ave
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Kamanni Na Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 14 Jun 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/8512808/Kawu+Dan+Sarki/Kamanni+Na>.
Discuss the Kamanni Na Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In