Sanadinkine

Kawu Dan Sarki

0 fans

Kawu Dan Sarki


3:03

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Ehh Sanadinkine Nas samu gudun muwa
Kallon ka shi kacireni a damuwa
Lafazinki shi ke kore ki shin Ruwa
Tsirka Nada Guna Kazamo Koh kuwa
Ga Aniyar zama na Dake dan kin mini Garkuwa
To albarka nakeyin bida Koh za ya ganuwa
S Piano on the Beat
To sirrin Rufe Kafin Muzanta
Karshe Rarrafe Yau Na Jigata
Kaunace take mun amo na makanta
Zari bai biyata Shiru na fahimta
Ga Nazari Duka naki ne mar mari ya kazanta
Har yau samun Kanee cikon Buri
Na Furta kankaa Bani in Kari
Sai mai duka shi yasan duk abunda na kunsa
Tun Ganinki Na fara shakki A rai Kika Darsa
Koh in sameki koh Akasin Haka shine
Gunka sako Na zuwa Han zari nasa nane
Koh zan maka kuskure to Rufe akasine
Zanso kaji Tausayina Kamun Uzirine
Indai na Rikaaa sharadine
A rashin ki nan Hadarine
Ban zumar so in nasha Al Fahamine
Ka sani in zauna kalau Kazamo sanadine
Ruyuwa Mutawa duk dakai nayo kudirine
Ehh In Ganki Bazan ji tsoroba haha
Kabar Kyarma
Inda hakori bazanki Taunaba ahhh
Ana girma
Lallai ko ba zanyi Shayiba hahh
Na Tayar ma
Kaunarki dare nake nema hah hada Rana
Da Zarar Kai Magana Cikin Jikina haka jinta nake
Akwai kallo
Na gamsu da Zuciya ta cikin Mararinka take
Dana Bullo
Auna Tauna assalin batuna Yabon ka nake
Nai Zillo
To Na Ban kada Tasirina Kai ina Kwana
Ah Mun tashi lafiya dan jiya nai waraka
Kin bani kin kuma Munyi Shirunmu Daka
Yaushe zamu dikduka dan na Kure Adaka Nima
Mai yimun Mana dan kira barshi yasha wahala Shima
Mai taken Bakan Gizo Baiyi Kama Da sufa taba
Gun Neman Mu Tun Stira Ba zai canja kamaniba
Dan Allah Mance

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Written by: Kawu Sarki, Muhammad Yunus

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Sanadinkine Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Sanadinkine Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 12 Jun 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/8510474/Kawu+Dan+Sarki/Sanadinkine>.

    Missing lyrics by Kawu Dan Sarki?

    Know any other songs by Kawu Dan Sarki? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Manic Monday reached number two on the UK Chart in 1986 for The Bangles but which pop superstar actually wrote the song and gave it to the lead singer (Susanna Hoffs) in order to try and win her affection?
    A Michael Jackson
    B Prince
    C Billy Joel
    D Bono

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Kawu Dan Sarki tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!