Kashedi

Dan sa'a

0 fans

Dan sa'a


2:26

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

I wanna rap and they said I cannot make it to rhythm
Dan sa'a ba
Popular man i can do better than busta rythm
Dan sa'a ba
They said that i am not serious i am dan sa'a don't have to rename
Woo
I have no idea i dunno if they can help me out

Kunga dai yanda rayuwa tayi dani, in nayi magana jama'a na dauka
Tun daga dagaji na zama gwani sun dena mun kallon hauka
Al'umma da dama suna so su ganni da nasan sai na roka
In ka tuna a baya dan sa'a ka nemi wa zai goya ka
Amma kadan kadan ne na tara dami
Ai tun tuni tafiyar ta chanza zani
Dan ni nawa ba irin fa nasu bane
Banda case da kai to ka zage ni na me?
In ci nan in ci cen duk ni ne
In ma ka kunna radio duk ni ne
Dan farauta aka san Baushe
Ni kuma an sanni dan harshe
Sun dauka shirin na ya rushe
I can't stop ko sunji sun kushe
Ba'a kauda gaskiya da bakin bindiga muda kudin mu dole mu kashe
Tafiyar da zamuyi idan kace zaka bimu kashin ka ta bushe
Raba gardama ga zakaran gwadawa
Ai kaman kudi ni beat nake kashewa
When i step in the place rappers na warewa
Don sun san ina na fara zuba ban tsayawa
Ni ina rapping wa gayu na kai karya kake ka bata suna na
Don muddin na daga kafa sai an kai ruwa rana ka taka sawu na
Fadan da tafi karfin ka in ka tsokano ta kace ta wasa ce
Am tryin to deal with depression
Am tryin to deal with the pressure
This music is more than you think you understand how difficult its
I don't expect everyone to respect me
I don't expect everybody to like me
Yes I know this is aggressive
But i am not here for apology
Yau inada zantukan da zan fada but I don't need any paper
Rap is a culture and this is the reason why kowa ma is a rapper
Bazan yi tututiya da yaran nasara ba don kawai dai i am a rapper
Call me what ever you want ko micijin kai kai sari ka noke viper
Na dade ina yaudaran kai na
Ina jiran wasu tsiraru suzo su temaki music career na
Sai daga baya na gane sanin su bashi da amfani you
Sun sanni na san su amman sanin su bashi da amfani
Na shirya yi da kai na koda za'ace nayi karambani
Zan iyayi shi da kai na ko babu ku ko kun ware ni
Bana ji bana gani na roke ku kawai ku kyale ni
Na fahimci zama gwani da hadari
Wani ma zai nemi yi maka sihiri
Ina daukan hoto da mutane iri iri
But i feel like ba wanda ya san ni

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: Abubakar Aminu

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Kashedi Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Kashedi Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 7 Jun 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/7530280/Dan+sa%27a/Kashedi>.

    Missing lyrics by Dan sa'a?

    Know any other songs by Dan sa'a? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    Kashedi

    1
    0     0

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    What song did this line "Well shake it up baby now ..." come from?
    A The Dung Beetles - Waiter There’s Some Funk in my Soup
    B Pink Floyd - Another Brick In The Wall
    C The Chocolates - Careless Wispa
    D The Beatles - Twist And Shout

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Dan sa'a tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!