So ba Cuta (feat. Stesh) [Radio Edit]

Hapson Don

0 fans

Hapson Don


4:07

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Ina jin ku kuna jina!

Soyayyan su Romeo da Juliet
Soyayya ne da zuciya wuta ya Kona
Shi yasa a duniya a nuna
Yadda irin salon soyayyan
Mutanen nan ya fara
Abin tambaya anan shi me
Sun karu ne? Ko ko sun ragu ne
Sun rayu ne ko ko sun rasu ne
Amma irin namu yau da bam ne
Don yarinyan tana Sona
Shiyasa a bainin jama'a ma
Taka nuna
Abinda ke cikin zuciya a bar shi
Kar a tona
When I met you at the College
Baby we clashed at the tall gate
U sweet me like a sugercane
Baby gal U make me strike like
Harry Kane.

This gal the drives me crazy
I no fit doll my baby
She just the show me love
I no fit leave my baby
This gal the drives me crazy
I no fit doll my baby
She just the show me love
I no fit leave my baby
Ke kadai na sa ni a zuciyata
Tunanin ki kadai na ke ta yi a
Zuciyata Stesh choches

Tun daga farko ke na gani
Abin sona na gani
Ga ki a hanyana zan bi
Abin so ba tsanani
Zo ki zo ki zo ki zo
Ki huta
Ai son da na ke miki
Babu Cuta
Zo ki zo ki zo ki zo
Ki huta
Ai son da na ke miki
Babu Cuta

Baby I have a nice plan
For both of us
If really both of us wu gonna
Put it work
A soyayyan ki nina buga kusa
Ai shi yasa ma ki ga na zo kusa
Sauran samaren ki dole su gusa
Domin na daga tuta
Sannan na rufe kofa
Nayi alkawarin dole ki huta
Don soyayyan na mu da ke
Babu keta
Sannan babu Cuta
Balle wuta ya Kona
Abu da dadi da zaki
Harka da siga
Ba mahalukin da zai zo ya
Chusa ra'ayin mu daina
Abu da laushi da Nika
Bani kwalba in zuba
Tsakanin mu da su da tazara
Kowa ya riga ya San ai musu
Zarra
Idan na rasa ki rayuka dubu
Za a rasa
Idan na same ki rayuka dubu
Za a dasa
Dankali a kasa
Kuli kuli a daka
Well! Ban da bindigar adaka
Idan na yi kuka ma zaki share
Mini kwalla
Ki saka mini kwalli
Harma in rika kyalli
Mala boy Stesh tell them.

This gal the drives me crazy
I no fit doll my baby
She just the show me love
I no fit leave my baby
This gal the drives me crazy
I no fit doll my baby
She just the show me love
I no fit leave my baby
Ke kadai na sa ni a zuciyata
Tunanin ki kadai na ke ta yi a
Zuciyata

Tun daga farko ke na gani
Abin sona na gani
Ga ki a hanyana zan bi
Abin so ba tsanani
Zo ki zo ki zo ki zo
Ki huta
Ai son da na ke miki
Babu Cuta
Zo ki zo ki zo ki zo
Ki huta
Ai son da na ke miki
Babu Cuta

Eta eta
Eta eta
Eta eta
Eta

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Written by: HABILA DANJUMA

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the So ba Cuta (feat. Stesh) [Radio Edit] Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "So ba Cuta (feat. Stesh) [Radio Edit] Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 12 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/6883345/Hapson+Don/So+ba+Cuta+%28feat.+Stesh%29+%5BRadio+Edit%5D>.

    Missing lyrics by Hapson Don?

    Know any other songs by Hapson Don? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    So ba Cuta (feat. Stesh) [Radio Edit]

    4
    0     0

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    What song was Kelsea Ballerini famous for?
    A Homecoming Queen?
    B Kiss Me More
    C The Way It Used to Be
    D Love Me like You Do

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Hapson Don tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!