NERA

Joe Shigma

0 fans

Joe Shigma


3:00
21 

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Arewa to world
Is the NorthMan year
Babu zama wa mai neman kudi
Aye nana ye
(Yauwa)
Aye nana ye
(Shiggy)
Aye nana ye
Iya kudin ka iya shagalin ka
Mu tashi mu nemo nera
Ai naira na kauda bala'i
Mu tashi mu nemo nera
Nera (Abun sai na nera)
Nera (Ina son nera)
Nera (Ku bani Nera)
Nera Oh yeah
Baba Atiku na neman Nera
Dangote na neman Nera
Danjuma Goje na neman Nera
Dankwambo na neman
Tun ran da na je ni da benza
Kalon da binta take mun ya canza
Har wai, shigo da takalmin ka
Da uwar ta ga gare na dinka
Ta ce ku yi aure na baka binta
Canji mai saka canji
In ba ka da canji ba sa son ji
Matasa, mu nemi canji
Ronnie Dankabo na neman Nera
Abba Atiku na neman Nera
Theophilus Danjuma na nema Nera
Samad Rabiu na Neman Nera
Iya kudin ka iya shagalin ka
Mu tashi mu nemo nera
Ai naira na kauda bala'i
Mu tashi mu nemo nera
Kai cap arewa na neman Nera
Haske Abdul na neman Nera
Jamilu Tambwal na neman nera
Jamilu ishaku na nema Nera
Yau fa akwai hadirin nera
Jama'a barkan mu da aure
Na gaishe da amarya ango
Vip everywhere the man go
Chairman toh miko mini chair
Gucci Versace clothes that wear
Pull up with a chic with a swag rare
Toh God father nobody dare
Shutdown everywhere abuja Kano
Get Ivs cause we add color
Ni Da gayu na muna hutu kawai
In muna magana kudi ne kawai
Habu mu'azu na neman nera
Inuwa na neman Nera
Binta Masi na neman Nera
El rufai na neman nera
Iya kudin ka iya shagalin ka
Mu tashi mu nemo nera
Ai naira na kauda bala'i
Mu tashi mu nemo nera
Sayyu Dantata na neman nera
Mohammed indimi
Na neman nera
SB shagari na neman nera
Habu Lolo na neman nera
Binta Bello na neman nera
Simone Lalong na neman nera
Bayero Nafada na neman nera
Walahi ni ma na neman nera
Yauwa Allah ka ba mu nera.
Mu gama lafiya
Sai godiya!!

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: Joel John

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the NERA Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "NERA Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 25 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/5981869/Joe+Shigma/NERA>.

    Missing lyrics by Joe Shigma?

    Know any other songs by Joe Shigma? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    NERA

    149
    15     0

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Bruce Springsteen: "Then I got Mary pregnant and man that was all she ______".
    A thought
    B wants
    C wrote
    D note

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Joe Shigma tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!