Nan Gani Nan Bari
Chizo 1 Germany
The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com
Nan gani nan bari ni, banji banijin bari Zata mini iyayi nace inada irinta sunfi dari Chizo 1 germany,nine nayi wakan yarinya mai gari Ga bakin mota bakin tint,yau wallahi xamu rikita gari Dan gamu mun karaso, dani da gayu na mun karaso Kowa pa ya rike yarinyan shi dan ba ruwana pa idan ta xagayo Innalillahi,kannan pa akwai lissafi Innalillahi,taji lapazi wallahi Ta matso wallahi I'm 10 over 10, bana harka da too many friends Kar tasan kar ka duba bayana babu tambarin learn akwai fa defence, sun sha ko bani da sense Banbancin,mai honda daban da benz Fresh out looking dapper Ban bukatan kapada in dapa Hawa sama babu ladder dole inyi papa inyi kapapa Dole su tapa,yaro maza kasa ga papa Kana,so,kaja,dani ko shege ka pasa Kai,thunder In shiga in pita in barsu da wonder Babu gudu malan an babu saranda Shegen yaro mai anaconda Ba ruwan mu da wani duba calanda Shiga na dubai maka randa Kul, ka manta da sapanka Ba dan iska ba kace mini panka Chan ta matse maka a matse matsinka I'm 10 over 10, bana harka da too many friends Kar tasan kar ka duba bayana babu tambarin learn Akwai fa defence, sun sha ko bani da sense Banbancin,mai honda daban da benz Fresh out looking dapper Ban bukatan kapada in dapa
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Nan Gani Nan Bari Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 11 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/5736579/Chizo+1+Germany/Nan+Gani+Nan+Bari>.
Discuss the Nan Gani Nan Bari Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In