Nan Gani Nan Bari

Chizo 1 Germany

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Nan gani nan bari ni, banji banijin bari
Zata mini iyayi nace inada irinta sunfi dari
Chizo 1 germany,nine nayi wakan yarinya mai gari
Ga bakin mota bakin tint,yau wallahi xamu rikita gari
Dan gamu mun karaso, dani da gayu na mun karaso
Kowa pa ya rike yarinyan shi dan ba ruwana pa idan ta xagayo
Innalillahi,kannan pa akwai lissafi
Innalillahi,taji lapazi wallahi
Ta matso wallahi
I'm 10 over 10, bana harka da too many friends
Kar tasan kar ka duba bayana babu tambarin learn
akwai fa defence, sun sha ko bani da sense
Banbancin,mai honda daban da benz
Fresh out looking dapper
Ban bukatan kapada in dapa
Hawa sama babu ladder dole inyi papa inyi kapapa
Dole su tapa,yaro maza kasa ga papa
Kana,so,kaja,dani ko shege ka pasa
Kai,thunder
In shiga in pita in barsu da wonder
Babu gudu malan an babu saranda
Shegen yaro mai anaconda
Ba ruwan mu da wani duba calanda
Shiga na dubai maka randa
Kul, ka manta da sapanka
Ba dan iska ba kace mini panka
Chan ta matse maka a matse matsinka
I'm 10 over 10, bana harka da too many friends
Kar tasan kar ka duba bayana babu tambarin learn
Akwai fa defence, sun sha ko bani da sense
Banbancin,mai honda daban da benz
Fresh out looking dapper
Ban bukatan kapada in dapa

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Written by: Haruna Chizo

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Nan Gani Nan Bari Lyrics with the community:

0 Comments

  Citation

  Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

  Style:MLAChicagoAPA

  "Nan Gani Nan Bari Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2021. Web. 24 Sep. 2021. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/5736579/Chizo+1+Germany>.

  We need you!

  Help build the largest human-edited lyrics collection on the web!

  Browse Lyrics.com

  Quiz

  Are you a music master?

  »
  What song did this line "Well shake it up baby now ..." come from?
  • A. The Dung Beetles - Waiter There’s Some Funk in my Soup
  • B. Pink Floyd - Another Brick In The Wall
  • C. The Chocolates - Careless Wispa
  • D. The Beatles - Twist And Shout

  Free, no signup required:

  Add to Chrome

  Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

  Free, no signup required:

  Add to Firefox

  Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

  Chizo 1 Germany tracks

  On Radio Right Now

  Loading...

  Powered by OnRad.io


  Think you know music? Test your MusicIQ here!