Ibiraga
Feezy
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Its your boy Feezy yeah Ohh, Yeah Na na na na Kana kwapsawa zaka zama comdemned Duka haters dina ina basu Vandam Say what you want, I don't give a damn Don't judge me if you don't know who I am I'm Feezy the king Married to the game duk da babu wani ring Lyrically good I'll rap I'll sing I'm up in the sky kuma babu wani wing Guys dinnan sun ja ni muna takawa Muna strolling muna ta shafawa Kuma ni wahala ban saba ba 'In ta kwabe sai na kira baba Fanbase daga nan har taraba ma Ba hating ba wani tababa Ima good boy ban shan taba fa Ima real fresh boy su baba ba Karan bangan nan ke sa wasu haura katanga ma Ga makiya suna ta fama sun kasa jure harbin kunama Sunzo sunata min Ibiraga Ibiraga Ibiraga Gayun sun min Ibiraga kai? Ibiraga Ibiraga Ibiraga Baby'n ta min Ibiraga kai? Mess up - Baba ka kwapsa wallahi Mess up - Baba kun kwapsa wallahi Mess up - En mata kin kwapsa wallahi I be the greatest - I be the greatest gee! Tashin sense Karan tashin Benz Shike rikita maku en mana wai suna so mu zamto friends I got money, fame I can make it rain Lamborghini on the fast lane Bitch I've changed the game (Kun kwapsa fa) Suna san bowling da ni Dan yaron yai suna a gari F to the E-E-Z-I-E Ka tabani kagani jiki magayi Nine ke haukata gayu Most especially ma 'in sukayi gayu Kar ka tabani 'in kanaso ka rayu 'A ko'ina YNS ai mune mayu Malan Dj Buga min mandiri Ka barni na rikita kowa anan Gani dan siriri Wayai bala'i ana Wayai bala'i ana Malan tsaya Waye ya rikita nan 'In ba ni ba waye ya rikita nan, ban san Ibiraga Ibiraga Ibiraga Gayun sun min Ibiraga kai? Ibiraga Ibiraga Ibiraga Baby'n ta min Ibiraga kai? Mess up - Baba ka kwapsa wallahi Mess up - Baba kun kwapsa wallahi Mess up - En mata kin kwapsa wallahi I be the greatest - I be the greatest gee! Greatest gee? Akwai wani Gee da ya wuce ni ne? Toh wallahi tunda akamin ibiraga kowa ma dan ibiraga ne a garinnan Ai mu bama jin ibiraga Mun sai Nemanja Matic Man-U Tukhundu abban naaka, Ani bar bouzei An-ani bar bouzei Ibiraga Ibiraga Ibiraga Gayun sun min Ibiraga kai? Ibiraga Ibiraga Ibiraga Baby'n ta min Ibiraga kai?
Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Ibiraga Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 17 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/4728408/Feezy/Ibiraga>.
Discuss the Ibiraga Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In