Dan Maliyo (feat. Zuwaira Isma'il)

Abdallah Amdaz

0 fans

Abdallah Amdaz


3:50
97 
#1

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Dan maliyo maliyo, maliyo baby tawa
Gobe da labarin da zana baki na kauna

Dan maliyo maliyo, maliyo baby nawa
Gobe da labarin da zana baka na kauna

Dan maliyo maliyo
Baby nawa

Kin shiga zuciyata, kin zauna can ciki
Kin shiga rayuwata, kin kauda bakinciki
Ke daya tilo, ke ce maisa farinciki
To ce jan mutumin can
Ya dauki jar sandar can
Ya kori jar akuyar can
Mai cin jar dawar can ta kusa da gonar jatau
Sannan ki dawo in baki labarina na kauna

Ka zama gwarzo a fagen soyayyata
Kaine jigon rayuwata fahimta ta
Sai dakai sahibina zan cimma bukata ta
Maina ya kone
Bada talle ba
Jirkita min
In ciwo kashi
A hiyya! Dan maliyo!

Talle liya talle liya talle liya talle liya liya liya liya liya maliyo liya
Maliyo liya maliyo liya liya liya

Dan maliyo maliyo, maliyo baby nawa
Gobe da labarin da zana baka na kauna

In har ina jin kishirwa
Ke zan nufa ki debo min ruwa.
In da zan kasance a cikin damuwa
Kaine zaka yaye kuncina dan uwa
Ayi shaburburwa
Kowa ya bace
Asha shi da kulki 
Kulkin kira
Bana aro ba 
Ku bashi gida nai
Har ya kawo fegin dan maliyo

Fatana a gidan aure kai garkuwa
Zan kare hakkinki karki damu yar uwa
Natai tsarince
Magarya tai min jar tsikara 
Yar bakin gulbi
Tayi liya liya liya
A yayyafa mata ruwa
Ka dauko naka
Ka tura daka
Ka dauko dan wani kaita damfara sabara ah Maliyo!

Dan maliyo maliyo maliyo baby nawa
Gobe da labarin da zana baka na kauna

Dan maliyo maliyo! Ah hairi

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Written by: Abdallah Muhammad

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Dan Maliyo (feat. Zuwaira Isma'il) Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Dan Maliyo (feat. Zuwaira Isma'il) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 7 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/4470943/Abdallah+Amdaz/Dan+Maliyo+%28feat.+Zuwaira+Isma%27il%29>.

    Missing lyrics by Abdallah Amdaz?

    Know any other songs by Abdallah Amdaz? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    Dan Maliyo (feat. Zuwaira Isma'il)

    33,898
    453     13

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    "Your out of touch, I'm out of time, but I'm out of my head when your not around" is lyrics from a hit 80's song by which artist?
    A Hall and Oates
    B Air Supply
    C Foreigner
    D Phil Collins

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Abdallah Amdaz tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!