Jamila

Dauda Kahutu Rarara

0 fans

Dauda Kahutu Rarara


3:59

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila
Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila
Happy Birthday
Muna Miki
Happy Birthday
Jamila
Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila
Bamuda Shakkarki
Cikin Matan Aljannah
(Jamila)
Duk Mai Qaunarki Jamila Zayayi Murna
(Jamila)
Murnar Kara Shekara Mukazo Muyi Murna
(Jamila)
Kinada Amana Kama Taki Sai Antona
(Jamila)
Dangi Murna
Kawayema Na Murna
Jamila
Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila
Akwana Ataashi
Ga Jamila Ta Manyanta
(Jamila)
Tana Daɗa Girma
Kamala Ta Karbeta
(Jamila)
A Fannin Alimi
Jamila Ta Fifita
(Jamila)
Kyawun Hali Gwanata Kin
Banbanta
(Jamila)
Komai Za'aiwa Jamila
Ta Cancanta
(Jamila)
Kuma Taciri Tuta
Aradu Cikin Warinta
(Jamila)
Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila
Hayya
Jamila
Ehhhhhhh
Muna Taya Murnar Birthday
Jamila
Happy Birthday
Jamila
Happy Birthday
Jamila
Ehhhhh
Fuska Daidai Da Gira
Wai Zancen Yar Bakara
Ehhh
Nono Daidai Da Fura Yaro
Sedai Kajira
Dan Yaro Yaganta Fara Bashida
Damar Yakira
Aha
Kogun Kyawu Kin Darma Sa'o
Daki Saidai Ashigo
Habakaiii
Idan Kuma Babu Gara
Babu Zagoo
Murata Saina dago
Nagodee
Yawwa
Hayya
Ehhh
Hayya
Raina Kama jamcy
Ke akaba lasi
Ko wanne Agency
Kinfi gaban sisi
A kwallo akwai osi
Babu kamar Messi
Dena tsuma inji Jamila
daina tsuma o o Rago
Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila
Shekara Kwanace
Girma ya ishe girma
Jamila
Gata kyakkyawace
Dan ko adiri Ta Zarce Gaula
Mai kyawun Halicee
Karshen Maganar nasa Amana
Hagu Ga Damaaa
(Jamila)
Afarantamaaa
(Jamila)
Amusaltamaaa
(Jamila)
Akaramtamaaa
(Jamila)
Amutunta Maka kafin
Kafadi halin Jamila
Happy Birthday
Jamila Happy birthday
Jamila

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Written by: Dauda Rarara

Lyrics © O/B/O DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Jamila Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Jamila Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 15 Jun 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/14288240/Dauda+Kahutu+Rarara/Jamila>.

    Missing lyrics by Dauda Kahutu Rarara?

    Know any other songs by Dauda Kahutu Rarara? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Our awesome collection of

    Promoted Songs

    »

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    "Wait For You" is a song by which American Idol singer?
    A Clay Aiken
    B Chris Daughtry
    C Elliot Yamin
    D David Cook

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Dauda Kahutu Rarara tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!