Fadima Nana

Abba Jinjina

0 fans

Abba Jinjina


9:36
#1

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

FADIMA NANA
Zuljalalu gawani dan almajiriiiiiiiiiiiiii.
Wanda kai kayishi anan mai duguriiii.
Sunan saneee Abba Jinjina sha iriiiiii.
Roqon danai ka azani amin barii.
In bai yana babu kamarta ako inaaaa.
In bai yana babu kamarta ako inaaaa nanah.
Kayo yabo yawan da yazarce han kali.
Ka yiwa aiiii nihin rahana sirikin aliiiii.
Man zanda babu mai qinai sai jahi liii.
Kasake mai ka da damasa ya Alii.
Kasanya duuuuuu alihi asahabu kafff.
Da auli yaaaa kudubul maktumu hanya tsaf.
Ako ina barhama ni me bamu neeee.
Duk abin daza na fitar daga shxehu ne.
Da dafa in gibirima na jinnnnngiiii ne.
Harazumi shehu dan usumanuuuune.
Atikune ko Ince dan salene.
Mai yarwane shehu ahmaduyawa imamine.
Kuzomuje fadar sayyada fadimaaaa.
Mudurqusamuraira yabanagabantam.
Sarauniya salamu alaiki mukarrama.
Sarauniya salamu alaiki mukarrama.
Sarauniya mungodemiki fadima.
Sarauniya mungodemiki fadima mammah.
Maman imam hasan usain munakine
Duk abin darabbu yayo dominn kinee
Bayinkine komai kikaso kiyi na kinee.
Qar shen batu Allah Annabi naki nee.
Inbandake wayemaiyiwakaunune.
Duk uban dayaja da isarki shegeeeeeeene.
Bakurai shi ya ya banki ake tintinti nii.
Haskenkine yahasku awannn zamani.
Yau babu mai sanin hakadin saimmni.
Qaunarkkice tasa akayimini rauwa nii.
Daga anfadekisai inji haidagazuciya
Daga an fadeki sai inji sanyi azuchiyaaaaa.
Kinzarce dukkanin wata maigirma isa.
Wallahi koo sunaqi sai mun falla saaaa.
Ajinin sune qiyaiyar dole mu kakka sa.
Mai han kali yau zai gane isar isaaaaa.
Abban tn yacemana it umminsace.
Abban tn yacemana fadima itadin stokace
Dadan gari akanci gari kufito ku jiiiiiiii.
Agidansu muke dada neman aga jiiiiii.
Bayansu wayakemaka zo kafada injiii.
Wandayaikama sunesha aninsa sykaji
Sanadinsune akaimaka baiwar ilimiiiii
To kagirmamasu shine stanstar ilimiiiiiiiiiii.
Yauduk abinda zakagani sanadinsune
Anyimudan muzamsheda na isarsune
Wanda yaqaryata jahanama dole gdsne
Mumunfada fadima rahamar kaunune
Sai munfada fadima rahamar kaunuce
Sai munfada fadima rahamar kaunuce kuce
Samatasuce samansama tasu ceeee
Qasatasuce qasanqasa ta suu ceeee
Yau tasuce gobedajibin ta suu ceeee
Mai zakace in akace kafito kace.
Nizanace fadima tafi gaban a ceeee.
Kafin kuce Annabi yace fadima rahamaceee.
Tawassili nakeyi ummah kisan daniiiii
Kisadanicikin sha aninki kije da niiiiiiii
Inkinkamun fadima bamai tsai da niiii
Kiyi lamuni kartafiyar tagajida niiiiiìiiii
Inkinkace Allah yayi baya shawari
To kiyiladdafa ummah kibani maganin qwarii
Inbandake wazai bani yaqara bannnn.
Sitirarkice tasitirta na nanda cannnn.
Dababu ke daba rahama ko kadannn.
Fadima banda kamarki anandachann
Qaunarkice ibadar abba Ako ina
Qaunarkice ibadar abba Ako ina nanaaaaaaa
Nana dan isar sharu mai fadima arufi
Kiyi lamuni chikin tafiya kiyi luddufiiii
Kiyi kashshafi mushafe sufar mai korafi
Domin isar Abban zaituna abannatafi
Nana dan isar Ahmadu yarwa aladdafa
Aladdafa ummul kairi asakemin run faaaaaa
Abba ne
Abba ne
Abba ne nanaaaaaaaa.

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: Abba Ahmad

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Fadima Nana Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Fadima Nana Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 28 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/11865974/Abba+Jinjina/Fadima+Nana>.

    Missing lyrics by Abba Jinjina?

    Know any other songs by Abba Jinjina? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Which artist sang "California Gurls"?
    A Rihanna
    B Ariana Grande
    C Lizzo
    D Katy Perry

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Abba Jinjina tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!