Shawall Barau Maliya

Safyan Na Zango

0 fans

Safyan Na Zango


6:12
25 

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Dan maliya ka kai Giwa
A taba ka wane ɓauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha sara
Faɗuwarka sai yin tabara Sarkin kowaa
Naagodeee
Shawall ɗan maliya ga tambarin ka na dokama
Ruwa ruwa ruwa ka bamu
Mu gaida Shawall
Wuta wuta wuta ka bamu
Uban matasa
Silarka ayyuka mun samu
Mu gaida Shawall
Ka baiwa yayye har ƙannen mu
Uban matasa
Ka baiwa mata har da mazan mu
Mu gaida Shawall
Ka ba iyaye da matan mu
Uban matasa
Ka yiwa matasaa
Maza har mataa
Kana wa yaraa
Ka yiwa manyaa
Da kayiwa tsoffi
Yaya baza mu yaba baa
Shawall jigo ne
Mai yiwa mutane
Mutum na mutane
Alkhairin ka yayo rassai
Ka bada sosai
Tashi muje zuwa gwaninaa indai kana kusa
Matasa kwarai da dama muma muna kusa
A sannu a sannu magautan ka su dinga ɗingisa
Suyi ta cece kuce da juna
Suyi ta cakusa
Allah dan isarka
AMEEEN
Don girman isarkaa
AMEEEN
Don zatinka Allah
AMEEEN
Ka tsare Shawall Barau Maliya ya gwanin mu rabbaa
AMEEEN
Allah fatan da muke baiwa Barau Maliya mulki na Kanawa
Dan excellency Barau Jibrin mai Kanawa
Yauwwaa, ehhh
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Ubangiji na Allahu kai nake sanya wa
Kai kake mun sannan ko kai kake mun baiwa
In ka bani tabara babu mai kwace wa
Waka nakeyii tabara kara ban baiwaa Ya Allah
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Ya Rabbi salati ninka ga ɗan Amina na kowa
Abbaa ga fadima a silarsa muka san wata baiwa
Ahali da Sahabbai kasa su ban manta wa
Rabbi sa Shawall tunda yabi manzon tsiraa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Kaga da giwa bauna hadin su ba daidai ba
Kowa haɗa su ko na tabbatar da bai san ɗai ba
Kisan maciji ja ruwa na sam ba'a qi ayo baa
Shi ko zaki gunjin sa na saka ayi kukaa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Mai rabon yaga baɗi zai gani ku saurare Nii
Don akan ka Shawall har baraza na anyi minii
Su cikin tafiyarka ce basu son su gannii
Yardar Allahu dole su barmu a tare
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Ni a yau dama ku naba da tsoron ƙauri
Zan fito kan Shawall in nuna kaina sarari
Wanda ya fasa taɓani wallah ban bai hakurii
Tunda ga Shawall ban gudun ku ƴaƴan banzaa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Matasa na ta yabo duk muna yabama kullum
Yara da manya sumaa suna yabama kullum
Har naji tsofaffi na yabama Shawall suma
Har suna cewa zo ka karɓi ragama yafiii
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Dan Maliya ka kai Giwa
A taba ka wane bauna
Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa
Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Written by: Abba Sa'ad

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Shawall Barau Maliya Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Shawall Barau Maliya Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 28 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/6599887/Safyan+Na+Zango/Shawall+Barau+Maliya>.

    Missing lyrics by Safyan Na Zango?

    Know any other songs by Safyan Na Zango? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    Shawall Barau Maliya

    0
    0     0

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    "And let me feel it isn't real that I've been losing you."
    A Stevie Wright - Evie
    B Vince Gill - I Still Believe in You
    C Dan Byrd - Boulevard
    D Raissa Anggiani - Losing Us

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Safyan Na Zango tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!