Gbadugu
Chizo Jay
Struggling with Gbadugu? Become a better singer in 30 days with these videos!
Bana fatan nakara ganin yaki da idona Allah Allah Allah Bana addu'a nakara ganin fada da idona Allah Allah Allah Bana fatan nakara ganin yaki da idona Allah Allah Allah Bana addu'a nakara ganin fada da idona Allah Allah Allah This is the life story of the kingdom Gbadugu An samu jarumin da ya yaki makiya bagudu Faduwan gaba asaran nasaran matsorata Yabon gwani cikakken yakini ga asalin masarauta Jarumi usmanu yanada yara matasa That was between 1940 kafin samun yanci kasa Anyi wani azzalimin sarki, a wancan kabila Shi yafara tada yaki cikin dare da fitilla Washe gari koina yajike jini kamar kwata That was beginning of the crisis fada yakoma makwabta Daga nan zaman lafiya yayi nesa da al-umma Tashin hankali yasa kullun wasu nata suma Wasu sufara tunanin barin gari shine mafita Ga yunwa yaki yasa kowa be fitowa Wataran Jarumin ya umarci kowa da yafito Ya masu alkawari daga ranan ze yakesu Ranan juma'a yafara samun nasara a kansu Sai sufara kiran gwamnati suzo su temakesu Daga nan dayan kabilan suma su samu yanci Zaman lafiya yasamu jama'a naiya barci Ana-nan ana-nan wataran suji karan harbi Jama'a sufara salati wasu nata ja charbi Shine yakin da yafi kowani yaki tsanani An kashe mutane ga asibiti babu magani Hakan yajawo sauran jama'a sukayi hijira Dun ceton rayukarsu a hakan sunkasa tsira Suna cikin tafiya akan hanya suka farmasu Har kananun yaran dake tare sunki subarmasu Adai dai lokacin jarumin yayi kukan kura Sai su samu daman kashe shi abun yakai makura Naso a lokacin ina nan na nuna bajinta Allah yajikan Jarumanmu Gbadugu aminta
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Gbadugu Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2023. Web. 29 Jan. 2023. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/8098747/Chizo+Jay/Gbadugu>.
Discuss the Gbadugu Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In