Shiru ma magana (feat. Musa Ahbabu)

Prince_na_kasheep

0 fans

Prince_na_kasheep


5:28

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Magana akanku ya sayyada amina
Prince production
Shiru ma magana akanku ya sayyada amina
Don bawani qadarinda rabbu yayi baku takaba
Shiru ma magana akanku ya sayyada amina
Don bawani qadarinda rabbu yayi baku takaba
Ookayy
Da ikonka nake zuwa nake kuma komawa
Kaban qalamun zana baituka masu chirawa
Aqadarin su sayyada amina inkuma chillawa
In budewa nayau abinda jiya aka kullewa
Ah ah
Salatu ma'attassalimu ya rabbul a'alah
Ala kahfi zul'mukamu afdalu asadullah
Wa ahlul baitin nabiy ajib ya allah
Wa ashabu wa auliya'u allah ya allah
Ya allah
Kamar sheikh tijjani, jiyali, gausul a'azam
Kamar ahmadu yarwa dan gidan fadima kenam
Kamar maulana dake kafeni a hanyar nam
Aniya dai maulaya barakallahu shikenam
Shikenannn
Yaa mamaa
Ayyiriri yau dai batu mukeyi na iyaye
Mukan shafe duk isa mutake kowaye
Mudaura su akan saman saman koma waye
Mungirmi musaurari wata hayagar wawaye
Ko afada ko ayi shiru kuna sama ko yaushe
Na gano allahu ku yaba qadarin qarshe
Mahaifi da mahaifiyarda ba a taba kushe
Dan kun haifi abin shi yake kauda hasashe
Kauda hasasheee
Bawani qadarinda rabbu yayi baku taka bah
Dolen dole garemu muyi yabonku mukodaku
Da dadi ko babu dolene muyi kishin ku
Muda muke son danku to taya zamu ajeku
Indai har qaunar ta gaskeche dole riqeku
Doole riqekuu
Fahimtar qadarinkuma ashe wata nasarace
Ashe dai akiraku umma babban ribace
Dabadan badan ba dako na fadi wani zance
Amma zaifi kawai indan wuce in kakkauce
Kai saima nace amartaba ku allah ne
Yakebe ku dawata irin isa da wulaya ne
Harma shina girma mamaku babbar maganane
To muku yaza muce kawai dai um um ne
Shiru ma magana akanku ya sayyada amina
Don bawani qadarinda rabbu yayi baku takaba
A wata sigar ku ake kira gatan aike
A wata suffar kuma ace daku sirrin aike
Sanin haka tassa nazabi nai tai muku waqe
Koda za aqi ko aso jikinku nake rabe
Rabe
Masu rabon aljanna masu kai nawuta kenan
Ku allahu yaba dukan makullan rahamar nan
Kota ina aka zagaya muqamunku ku yana nan
Shiyasa in aka ambacheku to ai shikenan
Shikenann
Qarshen maganar nan
Qarshen maganar nan
Musan ahbabunkune aya nana amina
Mai qaunar ku dasonku mai kusanto kuda qauna
Mai qaunar ku dasonku mai kusanto kuda qauna
Mai qaunar ku dasonku mai kusanto kuda qauna
Shiru ma magana
Magana
Magana akanku ya sayyada amina
Ya nana
Sayyada Amina
Shiru ma magana akanku ya sayyada amina
Don bawani qadarinda rabbu yayi baku takaba
Beat amjad records

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: Prince kasheep

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Shiru ma magana (feat. Musa Ahbabu) Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Shiru ma magana (feat. Musa Ahbabu) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 24 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/7859458/Prince_na_kasheep/Shiru+ma+magana+%28feat.+Musa+Ahbabu%29>.

    Missing lyrics by Prince_na_kasheep?

    Know any other songs by Prince_na_kasheep? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    "__ _____ __ ____ __ ____ __ ____ Trying to find a part of me that you didn't touch"
    A my hips, my heart our songs
    B my body and heart
    C our songs, our films united
    D my heart, my hips, my body, my love

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Prince_na_kasheep tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!